A ranar 12 ga watan Mayun shekarar 2023, za a bude bikin baje kolin fasahohin kimiyya da kere-kere karo na 7 na kasar Sin na Zibo a cibiyar baje kolin kayayyakin tarihi ta Zibo